Shugaba Buhari a jahar Edo

Shugaban kasar Najeriya  Muhammadu Buhari ya hallarci taron yakin neman zabe na jahar Edo, a ranar Alhamis 17 ga watan junairu 2019.

You might also like More from author

Comments are closed.

%d bloggers like this: