Shugaba Buhari ya sauka a Jahar Borno

Shugaban kasar Najeriya  Muhammadu buhari ya sauka birnin Maiduguri, dan kaddamar da yakin neman zaban sa  kafin ya garzaya zuwa  Yobe.

Gwamnan Jahar Borno Kashim Shettima, ya jagoranci mayan yan siyasa jahar na ma na waso jahohin tare da tawagarsa dan tarar shugaba Buhari a filin saukar jigin sama na birnin Maiduguri.

Shugaban mai yakin neman zaben Buhari wato Bola Tinubu, shugaban jam’iyyar APC Adams Oshiomhole tare da mambobin yakin neman zaben  Buhari sun kasance a filin saukar jiRgin sama na Maiduguri dan tarar shugaba Buhari.

Taron yana gudana Ramat square

You might also like More from author

Comments are closed.

%d bloggers like this: