Browsing Tag

Abuja

Yadda alkali ya gargadi Maina a zaman na Kotu

Babban alkalin da ke jagorantar Abdulrasheed Maina, wato Justice Okon Abang, ya gargadi shi da cewa kotu ba zata cigaba da lamuntar 'wasan kwaikwayo' ba a lokacin zaman kotun na 21 ga watan Nuwamba 2019.   Alkalin ya sanar da hakan ne…

Gwamna Ganduje ya gabata da kasafin kudin 2020

Gwamnan Jahar Kano Dakta Abdullahi Umar Ganduje ya gabatar da kasafin kudin Shekara ta 2020 na Naira Biliyan 197,683,353,659 wanda aka yi wa lakabi da “Dorewar Harkokin Cigaban Jahar Kano wanda ya gabatar gaban Majalisar dokokin Jahar Kano…

Yadda aka binne gawar sanata Zarewa

Gwamnan jahar Kano dakta Abdullahi Umar Ganduje tare da tawagar sun karbi gawar Marigayi Sen Isa Yahaya Zarewa a filin jirgin sama na Mallam Aminu Kano wanda Allah yai wa rasuwa a birnin tarayyar Abuja, a ranar Litinan 4 ga watan Nuwamba…