Browsing Tag

Abuja

Hunkucin da kotu tayi kan karuwanci a Najeriya

Wata kotu a Najeriya ta yanke hukuncin cewa 'karuwanci' ba laifi ne ba, kasancewar babu wata doka da ta haramta hakan. Mai shari'a Binta Nyako ta babbar kotu a Abuja, ta nemi a biya diyya ga mata 16 da aka kama bisa tuhumar 'karuwanci' a…

Yadda alkali ya gargadi Maina a zaman na Kotu

Babban alkalin da ke jagorantar Abdulrasheed Maina, wato Justice Okon Abang, ya gargadi shi da cewa kotu ba zata cigaba da lamuntar 'wasan kwaikwayo' ba a lokacin zaman kotun na 21 ga watan Nuwamba 2019.   Alkalin ya sanar da hakan ne…

Gwamna Ganduje ya gabata da kasafin kudin 2020

Gwamnan Jahar Kano Dakta Abdullahi Umar Ganduje ya gabatar da kasafin kudin Shekara ta 2020 na Naira Biliyan 197,683,353,659 wanda aka yi wa lakabi da “Dorewar Harkokin Cigaban Jahar Kano wanda ya gabatar gaban Majalisar dokokin Jahar Kano…