Browsing Tag

Adams Oshiomhole

Shugaba Buhari ya sauka a Jahar Borno

Shugaban kasar Najeriya  Muhammadu buhari ya sauka birnin Maiduguri, dan kaddamar da yakin neman zaban sa  kafin ya garzaya zuwa  Yobe. Gwamnan Jahar Borno Kashim Shettima, ya jagoranci mayan yan siyasa jahar na ma na waso jahohin tare da…

Sanata Shehu Sani ya sauya sheka zuwa PRP

Sanata  Shehu Sani mai wakiltar Kaduna ta Arewa ya sauya jam’iyya , duba da wasikar daya rubutawa Adams Oshiomhole mai dauke da kwanan wata 19 ga watan Oktoba 2018, na ficewar sa daga jam’iyyar. Sanata Shehu Sani ya baiyana  sauye jam’iyya…

Da dumi dumi Sanata Shehu Sani ya fice daga APC

Sanata Shehu Sani mai wakiltar Kaduna ta tsakiya ya fita daga jam'iyyar ta APC, sanata ya rubuta wasika tare da kwanan wata na yau 19 ga watan Oktoba zuwa ga shugaban jam'iyyar ta APC Adams Oshiomhole. Sai dai har ya zuwa yanzu babu wasu…

APC na da yan takara a Zamfara – Oshiomhole

Hukumar Zaben Najeriya INEC ta ce jam'iyyar APC mai mulki ba ta da cancantar tsayar da kowane dan takara a jihar Zamfara a manyan zabukan kasar da za a yi badi. Aliyu Bello, mai magana da yawun hukumar ya shaida wa BBC cewa dama dai tuni…