Browsing Tag

Adamu Abubakar

Adamu Abubakar ya canza tasrin F-SARS

Sabon Sufeto Janar na ‘yan sandan Najeriya Mohammed Adamu Abubakar ya soke rundunar nan dake yaki da ‘yan fashi da makami wato "Federal Special Anti-Robbery Squad" ko F-SARS a takaice. Rundunar wacce tsohon Sufeto Janar Ibrahim Idris ya…

Atiku da Tinubu sun gana a filin jirgi sama.

Tsohon Mataimakin Shugaban Kasa Atiku Abubakar da jagoran Jam’iyyar APC, Asiwaju Bola Tinubu sun gamu a filin jirgin Akure. A tare da Tinubu akwai Gwamnan Jihar Ondo Rotimi Akeredolu da Alhaji Kashim Imam da Pius Akinyelure. A bangaren…