Browsing Tag

Afirka

Matsalar rashin wuta ta addabi jama’a

Duk da cewar yanayi na zafi ya dauki sawu a yawancin kasashen Afirka da ke yankin kudu da Sahara, matsalar klarancin wutar lantari na ci gaba da damun jama'a musamman masu sanao'i. Wannan matsalar daukewar wutar lantarkin dai ta saka…

Dole Ne A Shawo Kan Yadukar Makaman – Saraki

Biyo bayan yawaitar makamai a hannun jama’a ba bisa ka’ida ba, Majalisar Dattawan Najeriya ta gayyaci shugabannin rundunonin tsaron kasar su bayyana gabanta. A kokarin Majalisar Dattawa na samar da hanyar da za a bi wajen gano tare da…