Browsing Tag

Al’umma

Rikicin Yan shi’a da Sojoji ya dauki sabon salo

Bayan Rikici tsakanin Yan kungiyar  Shi'a da jami'an tsaron Najeriya ya  dauki wani sabon  salo mai ban tsoro, inda duk lokacin da suka yi arangama , sai  an kai ga anyi raunika, kisa ko kuma zabanin haka a tasakanin su. Disambar 2015 wani…

Gwamnani ne matsalar mu

Arewacin Najeriya shi ne yanki mafi fadin kasa (biyu bisa uku na fadin Najeriya) da ke kunshe da fiye da rabin yawan mutanen Najeriya (sama da miliyan 100) da filayen noma da koramu da dam-dam da albarkatun karkashin kasa kama daga man…

Yadda ’yan siyasa ke rungumar Tafsiri bana

A ranar Alhamis 17 ga Mayun nan wadda ta zo daidai da 1 ga Ramadan ne Shugaban kasa Muhammadu Buhari ya bi sahun al’ummar Musulmin duniya wajen zuwa masallaci domin sauraren Tafsirin Alkur’ani Mai girma. Shugaba Buhari ya halarci Masallacin…

Babu Kudin Sata A Dukiyata – Isa Yuguda

Tsohon Gwamnan Jihar Bauchi Mallam Isa Yuguda ya bayyana aniyarsa ta tsayawa takarar kujerar Sanatan Bauchi ta Kudu. Da yake amsa tambayoyin manema labarai a Bauchi bayan ya bayyana aniyarsa ta tsayawa takara, tsohon gwamnan ya fayyace…