Browsing Tag

APC

Martanin yan majalisar da aka dakatar na jahar Kano

Me zaku ce gama da alamarin? Yan  majalisar dokokin na jahar Kano guda 5 da aka dakatar sun bayyana dakatarwar da aka yi musu a matsayin wasan yara da kuma yi wa doka karan tsaye. A ranar Litinin 16 ga watan Maris 2020 ne shugaban majalisar…