Browsing Tag

Atiku Abubakar

Hadimin Atiku Umar Pariya  ya rasu

Hadiman tsohon mataimakin shugaban kasa Alhaji Atiku Abubakar, Mista Umar Pariya ya rasu. Pariya ya rasu ne da safiyar yau talata 19 ga watan Nwamba 2019 a kasar Dubai bayan gajeriyar rashin lafiya. Rahotunin sun nuna cewa, mamacin ya dau…

Martanin Atiku kan hukuncin kotun koli

Dan takarar shugaban kasar Najeriya na jam'iyyar PDP a zaben 2019 Atiku Abubakar, ya kwatanta hukuncin da kotun koli ta yanke a ranar Laraba 30 ga watan Oktoba 2019 a matsayin  babban kalubalen da damokaradiyya ke fuskanta a kasar nan.…

Shin martanin Atiku kan Elisha na da mahimmaci?

Tsohon mataimakin shugaban kasar Najeriya Atiku Abubakar, wanda shi ne dan takarar shugaban kasa a jam'iyyar a babban zaben 2019, ya ce yaga bigiyon dake yawo wanda ake zargin sanata Elisha Abbo da cin zarafin wata mata, inda yace yayi wa…

Matse muke da haduwa da Atiku a kotu – APC

Jam'iyyar APC ta ce a shirye ta ke ta kalubalanci dan takarar shugaban kasa na jam'iyyar PDP Alhaji Atiku Abubakar a Kotu. APC ta nesanta kanta da wasikar da wata kungiyar yakin neman zaben Buhari ta rubuta wacce ta nemi kasashen duniya su…

Atiku ne yace zabe – Buba Galadima

Injiniya Buba Galadima ya ce jam'iyyar PDP ta ba Atiku Abubakar cikakken goyon bayan don ya kalubalanci zaben 2019 a gaban kotu. Atiku Abubakar da jam'iyyarsa ta PDP sun yi watsi da sakamakon zaben 2019 bisa zargin an tafka magudi a zaben,…

Dalilai hudu da suka sa Atiku ya fadi zabe

A halin yanzu dai za a iya cewa karshen tika-tika-tik, domin tuni jama'ar Najeriya suka fara mantawa da zaben shugaban kasa da aka gudanar wanda shugaban kasar Muhammadu Buhari ya yi zarra. Fafatawar da aka yi a zaben ta kunshi 'yan takara…