Browsing Tag

Atiku Bagudu.

Rikicin Filato ba shi da alaka da addini-Buhari

Shugaba Muhammadu Buhari jiya ya ce bai kamata a alakanta rikicin jihar Filato da addini ba inda ya jaddada aniyarsa ta kare rayuka da dukiyoyin al’ummar Najeriya. Ya bayyana haka jiya bayan taron da ya yi a asirce da jami’an gwamnatin…