Browsing Tag

Atiku

Jami’an tsaro sun bincike ne – Atiku

Dan takarar shugabancin Najeriya a   karkashin jam'iyyar PDP Alhaji Atiku Abubakar, ya yi zargin cewa jami'an tsaron kasar sun bincike shi ranar Lahadi jim kadan da dawowar sa babban birnin tarayyar  ta Abuja, Tsohon mataimakin shugaban na…