Browsing Tag

Bauchi

Magoya bayan PDP 300 aka kama a Bauchi

Dan takarar jam'iyyar  ta PDP a jahar Bauchi Sanata Bala Muhammad Kaura, ya yi zargin cewa 'yan sanda sun kama magoya bayansa fiye da 300 a cikin jahar. Jam'iyyar ta PDP ta yi wannan zargi ne a wani taron manema labarai da ta gudanar a…