Browsing Tag

Bola Tinubu

Shugaba Buhari ya sauka a Jahar Borno

Shugaban kasar Najeriya  Muhammadu buhari ya sauka birnin Maiduguri, dan kaddamar da yakin neman zaban sa  kafin ya garzaya zuwa  Yobe. Gwamnan Jahar Borno Kashim Shettima, ya jagoranci mayan yan siyasa jahar na ma na waso jahohin tare da…

APC Koh PDP ? Nazarin Tambuwal

Gwamnan jihar Sakkwato, Alhaji Aminu Waziri Tambuwal ya ce yana nazari kan ficewa jam'iyyar APC da kuma yiyuwar komawa jam'iyyar PDP. Tsohon shugaban majalisar wakilan kasar yana cikin mambobin jam'iyyar APC da ake kira 'yan sabuwar PDP da…