Browsing Tag

Daura

Sanata Mustapha Bukar Mai Wakiltar Daura Ya Rasu

Dan majalisar dattawa mai wakiltar mazabar Daura a jihar Katsina, Mustapha Bukar, ya rasu a safiyar yau Laraba, kamar yadda iyalansa suka bayyana. Shugaban Majalisar Dattawa Bukola Saraki ya bayyana a shafinsa na Twitter cewa yana sanar da…