Browsing Tag

dimokradiyya

Buhari ya sauya ranar dimokradiyya a Najeriya

Shugaban Najeriya Muhammadu Buhari ya ce zai karrama marigayi Moshood Abiola da babbar lambar yabon kasar a ranar Talata - wato ranar tunawa da zaben 12 ga watan Yuni shekarar 1993. Ana ganin marigayi Abiola ne ya lashe zaben wanda…

Zaben 2019 Na Iya Fuskantar Tarnaki -Jega

Tsohon Shugaban Hukumar Zabe Mai Zaman Kanta ‘INEC’, Farfesa Attahiru Jega ya yi shelar cewa babban zaben shekarar 2019 mai gabatowa na iya fuskantar tarnaki. Farfesan ya bayyana matsalolin da aka yi ta samu a zaben cikin gidan jam’iyyar…