Browsing Tag

(EFCC) ta cafke Turaki a ranar 4 ga watan Yuli a wata taron kaddamar da wani littafin a Abuja yayin da hukumar ta tsare shi  A ranar Alhamis

Kotu tabayar da belin Saminu Turaki

Babbar kotun kasarnan da ke  Abuja ta ba da umarnin a saki tsohon gwamnan jihar Jigawa,  Saminu Turaki a safiyar ranar Alhamis, 27 ga watan Yuli daga gidan yari bayan da ya shafe fiye da sati biyu a rufe. Tsohon gwamnan ya kasance a gidan…