Browsing Tag

EFCC

Kotu ta haramtawa majalisa binkikar Ganduje

Kotun jahar Kano ta hana majalisar dokokin jahar  gudanar da bincike a kan wani bidiyo da ke nuna Gwamna Abdullahi Ganduje yana karbar wasu daloli da ake zargin cin hanci ne a gurin wayanda ba’a san su waye ba. Wata kungiyar lauyoyi masu…

EFCC ta samame dan majalisa a Kaduna

Wakiltar Kaduna ta Arewa Hon. Samaila Suleiman, a Gidansa dake kawo kusa da Rafin Guza. Majiya mai tushe da ta bukaci a zakaye sona, ta  bayyana wa manema labarai   cewa bayan da hukumar ta tura wasikar gayyata ga dan majalisar dan ya…

Fayose ya kai kansa hukumar EFCC

Tsohon gwamnan jihar Ekiti, Mista Ayodele Fayose ya kai kanshi ofishin hukumar EFCC,  yayin da ake bikin rantsar da Fayemi a matsayin gwamnan Jahar ta Ekiti a yau Talata 16 ga watan Oktoba 2018. Fayose ya bayyana a ofishin hukumar dake Wuse…

Fayose Zai Mika Kansa Ga EFCC

Gwamnan Jihar Ekiti Ayodele Fayose ya ce zai mika kansa ga Hukumar EFCC bayan ya sauka daga mulki. Ayodele Fayose dai zai sauka a mulki ne a ranar 15 ga watan Oktoba, kuma ya nuna cewa a shirye yake ya mika kansa, domin a cewarsa tuni  …

Magu ya musanta zargin da ake wa hukumarsa

Shugaban Hukumar Yaki da Yi Wa Tattalin Arziki Tu’annati (EFCC), Malam Ibrahim Mustapha Magu ya musanta zargin da ake yi wa hukumarsa, cewa tana cin zarafin ’yan siyasa masu hamayya da Shugaba Muhammadu Buhari. Magu ya ce, “Wannan zargi ne…