Browsing Tag

Fadar Shugaban Kasa

An nada sabon mai kula da lafiya shugaba Buhari

Shugaban kasa Muhammadu Buhari ya amince da nadin mataimakin kwamishinan 'yan sanda, Aliyu Musa a matsayin babban jami'i mai kula da lafiyarsa. Mai magna da yawun shugaban, Garba Shehu  ne ya fitar da sanarwar hakkan a  shafinsa na Twiter…

DA DUMI DUMI: Abba kyari ya rasu

Shugaban ma'aikatan fadar shugaban kasar Najeriya, Malam Abba Kyari ya rasu a jahar Legas, bayan da ya kamu da Coronavirus kuma aka kai shi jahar dan cigaban da karbar kulawa. Mai magana da yawun Shugaba Buhari Femi Desina ne ya sanar da…