Browsing Tag

FRSC

FRSC ta shawarci matafiya bikin Easter

Sashen Itori na hukumar kare hadurra ta kasa wato FRSC dake jahar Ogun sun shawarci mafiya a motoci da su yi tuki cikin hankali da bin dokokin tuki domin kaucewa fadawa hatsura akan hanya musamman a irin wannan lokacin da wadansu ke tafiya…

Kanun Labarai

1- kungiyar kwadago za ta fara yajin aikin gargadi daga farke sha biyun daren ranar Laraba 26 ga Satumba. 2- An tsare mataimakin matar shugaban kasa Aisha Buhari sakamakon karbar kudade sama da naira biliyan biyu ( #2.5bn ) a hannun yan…

Gobarar motar dakon mai ta kashe mutane a Legas

Wata tankin dakon mai ta kama da wuta a Legas da ke Najeriya, inda jami'ai suka ce gobarar ta kashe akalla mutum tara. Sama da motoci 50 ne wadanda suka hada da bas-bas, suka kama da wuta a lokacin da motar makare da mai ta kufce, sannan…

FRSC Ta Cika Shekara 30 Da Kafuwa

Hukumar kare hadurra na kasa FRSC ta ce tun da aka kafa ta ranar 18 ga watan  Fabarelu 1988 hukumar ta rage aukuwar hadurra a hanyoyin Najeriya da kashi 62 bisa 100. Shugaban hukumar reshen jihar Kaduna Umar Ibrahim ya sanar da haka a…

Mummunan Hatsarin Mota Ya Ci Daliban Bauchi 25

A jiya ne mutum 29 wadanda suka hada da dalibai 25 da malaman su uku da direba sun rasa rayukan su a kan hanyar su ta zuwa nazarin ilimin tarihi a gidan dan Hausa da ke Kano. Dalibai da Malaman da suka rasu sun kasance a karkashin kungiyar…