Browsing Tag

Garba Shehu

Abunda ke tsakanin Amina Zakari da shugaba Buhari

A ranar juma’a 4 ga watan Junairu ne  gwamnatin Najeriya ta bayyana cewa, babu wata dangantaka  tsakanin shugaban kasa Muhammadu Buhari da Amina Zakari wadda aka nada a matsayin  shugaban cibiyar tattara zaben shugaban kasa mai gabatowa a…

Boko Haram Nayin Barazanar Kashe Leah Sharibu

Boko haram su kasha wata ma’aikatiyar lafiya  wacce suka sace a kala-Balge dake jahar Borno mai suna saifura Khorso , a cikin video da jarida The Cable  gani yana dauke  ne da  mutataciyar  sanye da farin hijab a harbe. Hakan na kuma sunyi…

Yaushe Shugaba Buhari zai koma Najeriya?

Fadar Shugaban Najeriya ta ce sai ranar Asabar shugaban kasar zai koma gida bayan kammala hutun aiki da ya dauka. Shugaban ya tafi birnin Landan ne domin hutun kwana 10, da ya fara a ranar 3 ga watan Agusta. A farkon wannan makon ne wasu…

Ban damu da ficewar wasu daga APC ba – Buhari

Shugaban kasa, Muhammadu Buhari ya bayyana cewa babu abin da ya dame shi da masu ficewa daga jam’iyyarsa  ta APC zuwa jam’iyyar adawa ta PDP da sauran jam’iyyu. Shugaba Buhari ya sanar da haka ne a ranar Lahadin da ta gabata, lokacin da…

Buhari Yayi Tir Da Harin Sokoto

Mutane na gudun hijira daga kauyukan da aka kai hari a gundumar Gandi cikin karamar hukumar Rabah a jihar Sokoto. A ranar Litinin ne wasu 'yan bindiga suka kashe mutane sama da 30 a kauyuka da dama na gundunar Gandi da suka hada da Kursa da…

Saraki mutum ne mai juriya- Buhari

Shugaban Najeriya Muhammadu Buhari ya mayar da martani game da wanke shugaban Majalisar Dattawa Sanata Bukola Saraki da kotun koli ta yi. Shugaban ya ce duk da kalubalen da bangaren shari'ar kasar ke fuskanta amma hakan ya nuna bangaren na…