Browsing Tag

Hassan Giggs

Sani Garba SK na nan da ransa

Labarin  Fitaccen tauraron fina-finan  hausa wato Kannywood Sani Garba SK. na  Allah ya yi masa rasuwa ba gaskiya bane. Wasu mutane sunyi  amfani da shafukan sada zumunta wajen yada  labaran karya na  cewa ya rasu bayan ya yi fama da…