Browsing Tag

hukumar INEC

INEC ta kara sati 2 a ka zaben Kogi da Bayelsa

Hukumar zabe mai zaman kanta ta Najeriya wato INEC ta dage lokacin gudanar da zaben gwamnoni  a jahohin Kogi da Bayelsa zuwa 16 ga watan Nuwamba 2019 A watan Afirilu da ya wuce ne INEC ta fitar da sanya ranar biyu ga watan Nuwamba a…

Abunda ke tsakanin Amina Zakari da shugaba Buhari

A ranar juma’a 4 ga watan Junairu ne  gwamnatin Najeriya ta bayyana cewa, babu wata dangantaka  tsakanin shugaban kasa Muhammadu Buhari da Amina Zakari wadda aka nada a matsayin  shugaban cibiyar tattara zaben shugaban kasa mai gabatowa a…

Naira Biliyan 242 Zata Kare A Zaben 2019 -Buhari

A ranar Talata ne Shugaban kasa Muhammadu Buhari ya bukaci majalisar kasa ta amince da kashe Naira Biliyan 242 don harkokin da suka shafi zaben shekarar 2019 da hukumar INEC za ta gudanar daga kudaden da suka sanya a cikin kasafin kudin. A…