Browsing Tag

INEC

Abunda yasa aka soke zaben Dino da Smart Adeyemi

Hukumar zaben mai zaman kanta wato INEC, ta ce zaben Sanata da aka gudanar a Kogi ta Yamma na ranar Asabar 16 ga watan Nuwamba 2019 bai kammalu ba, kasancewar kuri'un da aka soke sunfi yawan wadanda ke kan gaba ya bada tazara. Smart Adeyemi…

Wa kuke wa fatan samun nasara a Jahar Sokoto?

Kotun sauraron kararrakin zaben gwamnan da ke jahar Sokoto ta tsayar da ranar Laraba 2 ga watan Satumba, a matsayin ranar da za ta yanke hukunci. Kotun za ta yanke hukunci ne a Abuja, kamar yadda jaridar Daily Trust ta wallafa. Kotun ba ta…

Babban jami’in da ya yi aikin zaben gwamna a jahar Kano a karamar hukumar Nasarawa, Farfesa Ibrahim Khalil Abdussalam ya bayyana gaban kotun da ke sauraron karar zaben da aka gudanar na 2019 a Kano. Ibrahim Khalil wanda shaida ne ga…