Browsing Tag

Jahar Bauchi

Gwamna Bauchi na kwace a gadon asibitin London

Gwamnan jahar Bauchi Bala Abdulkadir Muhammed, wanda ake masa kirari da kauran Bauchi yana  kwance a gadon wani asibiti dake kasar  London sakamakon fama da rashin lafiya,sai dai ba a bayyana irin ciwon da yake fama dashi ba. Babban…

APC tayi watsi da matakin INEC kan zaben Bauchi

Jam'iyyar APC mai mulki a Najeriya ta bayyana matakin da hukumar INEC ta dauka kan sakamakon zabuka jihohin Bauchi da Ribas a zaman wanda ya saba wa doka. Cikin wata sanarwa da ta fitar, jam'iyyar ta ce ta yi fatali da amincewar da hukumar…

An yi kuskure wajen dage zaben Bauchi – INEC

Hukumar zaben Najeriya mai zaman kanta INEC ta ce za ta ci gaba da tattara sakamakon zabe na mazabu da rumfunan zabe domin hada sakamakon karamar hukumar Tafawa Balewa a zaben gwamna da na 'yan majalisar dokoki na jiha. Hukumar ta nada…

Isa Yuguda ya sauya sheka zuwa APC

Tsohon gwamnan jahar Bauchi Isah Yaguda ya sauya  sheka daga jam’iyyar GNP zuwa jam’iyyar APC. Tsohon kwamishinan yada labarai Salisu Barau ya baiyana hakan  a Bauchi, inda yace  Yuguda yanke shawarar  sauya sheka ne bayan  tattaunawar sa…