Browsing Tag

Jahar Borno

DA DUMI-DUMI Boko Haram Ta Kashe Mutum 20 A Borno

A yau Alhamis 27 ga watan Yuni 2019, rahotunni daga  jahar Borno suke  bayyana cewa  mayakan Boko Haram sun kai sabon hari a kauyen Ngamgam, , dake karamar  hukumar Mobbar na jahar  Borno, rahotun ya nuna cewa manoma 20 suka rasa rayukan…

Shugaba Buhari ya ziyarci Jahar Borno

Shugaban Najeriya Muhammadu Buhari Laraba ya ziyarci  jahar Maiduguri a ranara Laraba 28 ga watan Nuwamba 2018. Shugaban ya ziyarci jahar ne da nufin karawa dakarun sojojin kasar kwarin gwiwa akan yakar ‘yan Boko Haram da suke yi a yankin…