Browsing Tag

jahar Kano

Abunda sassaucin dokar hana fita a Kano ta kunsa

Gwamnan jahar Kano dakta Abdullahi Umar Ganduje ya sassauta dokar hana fita da Shugaban kasar Najeriya Muhammadu Buhari ya saka, ta tsawon kwanaki 14. Hakkan yasa al'ummar birnin Kano za su iya fita a ranakun Litinin da Alhamis daga karfe…

An samu gawar wani mutum a gefen titi a Kano

An waye gari tare da wani mutum kwance a gefen titi, wanda ake tunanin gawa ce, a wani yakin jahar Kano Mazauna kusa da barikin sojoji na Bukavu da ke Kofar Ruwa a Kano sun ce sun samu wani mutum yashe a gefen titi, kuma suna tunanin ya…