Browsing Tag

Jam’iyyar APC

Adams Oshiomole yaje fadar shugaban kasa

Shugaban kasa Muhammadu Buhari ya karbi bakoncin shugaban jam'iyyar APC Adams Oshiomole, ministan yada labarai ta kasa Lai Mohammed,sakataren Gwamnati Boss Mustapha tare da dan takarar gwamnan Jahar Kwara Abdulrahman Abdulrasaq Da sauran…

Sunayen yan takaran Zamfara na INEC – APC

Wa'adin mika sunayen 'yan takarar majalisar dokokin tarayya ga hukumar zabe mai zaman kanta ta kasa ya kare a daren ranar Alhamis 18 ga watan Oktoba, sai dai hukumar zaben ta ce tana nan kan bakanta na cewa bazata  amincewa da sunayen 'yan…