Browsing Tag

Jihar Katsina

An rantsar da sabon Babban Joji a Jihar Katsina

Gwamnan Jihar Katsina, Alhaji Aminu Bello Masari ya rantsar da Mai shari’a Musa danladi Abubukar a matsayin sabon Babban Jojin jihar, a ranar Talata da ta gabata. Da yake rantsar da shi, Gwamna Masari ya tabbatar masa cewa gwamnatinsa ba za…