Browsing Tag

Kanawa

Shin ofishin Opay na iya cigaba da aiki a Kano?

Yan sandan Najeriya reshen jahar Kano sun rufe ofishin da yan adaidaita sahu ke biyan kudi ta kafar Intanet mai suna OPay. An rufe ofishin ne yayin wata sumame da yan sanda suka yi a Kano kan rashin bin dokokin gwamnati da kamfanin baya yi.…

Kotun koli ta tabbatar da Abba Kabir

Kotun Kolin Najeriya ta tabbatar da Injiniya Abba Kabir Yusuf a matsayin halattaccen dan takarar gwamnan jahar Kano karkashin jam’iyyar PDP a zaben da ya gabata. Alkalan kotun sun tabbatar da hukuncin Kotun Daukaka Kara ta Kaduna wacce ta…

Yadda ake sayar da katin zabe a Kano

A ranar Asabar 23 ga watan Maris ne hukumar hukumar zabe mai zaman kanta a Najeriya ta shirya gudanar da zabukan gwamna a wasu yankuna da aka soke na wasu jihohin kasar. Sai dai wata babbar matsala da tun farko aka bankado ita ce yadda ake…