Browsing Tag

kano

Coronavirus a Kano: Mutane 427 ne masu cutar yanzu

Ma'aikatar lafiya ta jahar Kano ta fitar da sanarwar cewa, an samu sabbin mutane 30 wanyanda suka kamu da Coronavirus a jahar ta Kano. Wanda hakan ne ya kawo adadin mutanen da ke dauke da cutar a Kano suka kai 427, sannan kuma ma'aikatar…

Alhaji Kabiru Muhammad Inuwa ne sabon sarkin Rano

Gwamnan jahar Kano dakta Abdullahi Umar Ganduje, ya nada Alhaji Kabiru Muhammad Inuwa a matsayin sabon sarkin Rano. Kafin nadin na Alhaji Kabiru, shi ne hakimin Kibiya kuma Kaigaman Rano. Ya maye gurbin margayi Sarkin Rano, Alhaji Tafida…

Jahahi  21 ne a Najeriya Coronavirus ta bulla ciki

Hukumar takaita yaduwar cututtuka ta Najeriya ta tabbatar da bullar Coronavirus  a jahohin kasar 21 har da babban birnin Abuja inda zuwa yanzu mutum 627 suka harbu. Hukumar ta NCDC ta bayyana  hakkan ne a shafinta na tiwita cewa an samu…

Coronavirus: Mutane 27 ne suka kamu a Kano

Adadin mutanen  27 ne  suka kamu da Coronavirus a jahar Kano zuwa yanzu. Ma'aikatar lafiyar jahar Kano  ce ta tabbatar da karin mutane 6 da suka kuma da kwayar  cutar a ranar  Juma'a 17 ga watan Aprilu, da misalin   karfe 10:56 na dare, a…

Malamai sun amince da hana sallar Juma’a a Kano

Malamai a jahar Kano sun amince da dakatar da sallar juma’a a daukacin masallatan jahar, a yayin da dokar hana fita ta mako daya da gwamnati ta saka don gudun yaduwar cutar, zata  fara aiki a yau Alhamis 15 ga watan Aprilu da misalin karfe…