Browsing Tag

kashim shettima

Shugaba Buhari ya sauka a Jahar Borno

Shugaban kasar Najeriya  Muhammadu buhari ya sauka birnin Maiduguri, dan kaddamar da yakin neman zaban sa  kafin ya garzaya zuwa  Yobe. Gwamnan Jahar Borno Kashim Shettima, ya jagoranci mayan yan siyasa jahar na ma na waso jahohin tare da…

Shugaba Buhari ya ziyarci Jahar Borno

Shugaban Najeriya Muhammadu Buhari Laraba ya ziyarci  jahar Maiduguri a ranara Laraba 28 ga watan Nuwamba 2018. Shugaban ya ziyarci jahar ne da nufin karawa dakarun sojojin kasar kwarin gwiwa akan yakar ‘yan Boko Haram da suke yi a yankin…