Browsing Tag

kwallon kafa

An gano gawar Emiliano Sala

An tantance cewa gawar da aka gano a cikin buraguzan jirgin saman da ya yi hadari ta dan wasan Cardiff ce Emiliano Sala. Jirgin da ke dauke da Sala mai shekaru 28 ya yi batan dabo tun 21 ga Janairu. An tantance gano gawar ne da maraicen…

Kwallon kafa: Mbappe, Coutinho, Hazard, Suarez

• Chelsea ta tuntubi Barcelona kan batun daukar Coutinho wanda kimanta farashinsa akan FAM mililyan £100, a cewar Express. • Real Madrid na fatan daukar Eden Hazard kan kudi kasa da farashin FAM miliyan £100 da Chelsea ta yi wa dan wasan…

Rana mai kama ta yau 21 ga wata

• A rana mai kama ta yau, 21 ga Janairu, 1960 aka sami hadarin rushewar inda ake hakar ma'adanin kwal a Holly City da ke kasar Afrika ta Kudu wanda yai sanadiyyar mutuwar ma'aikata masu hakar ma'adanai 435. • A rana mai kama ta yau a 1999…

wasannin kwallon kafa

• kafar London Evening Standard ta ruwaito cewa Chelsea na kokarin kammala daukar dan wasan gaban Kasar Argentina Gonzalo Higuain mai shekaru 31 daga Juventus, akan lokaci don ya sami damar doka wasan da kungiyar za ta kara da Arsenal ranar…

Barcelona na da sha’awar dawo da Neymar

Dan kasar Brazil din ka iya komawa tsohuwar kungiyarsa a karshen kakar wasa ta bana. Kamar yadda rahotanni daga kasar Spain ke nuni, Neymar ya gana da jami'an Barcelona a watan da ya gabata don tatraunawa kan yiwuwar komawarsa Camp Nou.…

Chelsea na zawarcin Benzima

Bafarenshen dan wasan ka iya daure kayansa ya nufi birnin Landan don maye gurbin Morata. Chelsea na da sha'awar daukar dan wasan gaban na Real Madrid Karim Benzema, a cewar jaridar Mirror. Dan wasan mai shekaru 31 ya jefa wa Madrid kwallaye…

Wasannin Kwallon Kafa

• Da yiwuwar kocin Tottenham Mauricio Pochettino ne zai maye gurbin José Mourinho a matsayin mai horar da Manchester united. • A shirin garan-bawul din da take son yi, Manchester united na son kawo Paul Mitchell, wanda ya yi aiki tare da…

Wasannin Kwallon Kafa

Sadio Mane ya sabunta kwantiragen zamansa a Liverpool har zuwa 2023. Dan wasan gaban dan kasar Senegal mai shekaru 26 ya koma Liverpool daga Southampton a 2016 kan kudi £34. Tun daga wannan lokacin ya jefawa Liverpool kwallaye 40 a raga…