Browsing Tag

KWANKWASO

Kwankwaso na barazanar fita daga PDP

Tsohon Gwamnan Kano, Sanata Rabi’u Musa Kwankwaso ya yi barazanar ficewa daga jam’iyyar PDP idan har jam’iyyar ta cire sunan wani dan takara wanda yake mamba daga cikin ayarin ‘yan Kwankwansiyya. Yayin zaben fidda gwanin ‘yan takarar,…