Browsing Tag

Maiduguri

Shugaba Buhari ya sauka a Jahar Borno

Shugaban kasar Najeriya  Muhammadu buhari ya sauka birnin Maiduguri, dan kaddamar da yakin neman zaban sa  kafin ya garzaya zuwa  Yobe. Gwamnan Jahar Borno Kashim Shettima, ya jagoranci mayan yan siyasa jahar na ma na waso jahohin tare da…

Babu Makawa Sai Mun Tsige Saraki –Ndume

Za a tsige Shuagaban majalisar Dattawa, Sanata Bukola Saraki, da zaran majalisa ta dawo daga hutun ta a watan Satumba, Sanata Muhammad Ali Ndume ne ya fadi hakan a jiya. Ndume, wanda ke wakiltan Borno ta kudu a majalisar, ya bayyana hakan…