Browsing Tag

Man Fetur

Litar mai fetur zai dawo naira 123 a Najeriya

Kamfanin man a kasar Najeriya ya rage fashin litar man fetur daga naira 125 zuwa naira 123. Kamfanin ya umarci gidajen mai da su fara sayar da mai a kan sabon farashin daga ranar Litinin 1 ga watan Yunin, 2020. Hukumar da ke kayyade…

Hako danyen mai ya ragu-Ma’aikatar Man Fetur

Wata kididdiga da ma’aikatar albarkatun man fetur ta fitar ta nuna cewa albarkatun danyen man fetur na Najeriya ya ci gaba da kasancewa kasa da yadda aka yi hasashe a  kasafin kudi na shekarar 2018 a cikin watanni biyu. A kasidar da…