Browsing Tag

Muhammadu Buhari

Shugaba Buhari bazai yi murabus ba- Lai Muhammad

Me zaku ce gama wannan batun? Gwamnatin tarayyar ta bayyana cewa Shugaban kasa Muhammadu Buhari ba zai yi murabus saboda rashin tsaro ba, tare da bayyana cewa ba za ta ja baya ba daga shirinta na daidaita soshiyal mediya ba. Kamar yadda na…

Bola Tinubu ya ziryaci shugaba Buhari

A ganin ku me suka tattauna? Shugaban kasa Muhammadu Buhari ya karbi bakuncin babban jagoran jam’iyyar APC ta kasa bakidaya wato Bola Tinubu, a yau Talata 7 ga watan Janairu 2020 a fadar shugaba Buhari dake babban birnin tarayyar Abuja.