Browsing Tag

Muhammadu Buhari

An nada sabon mai kula da lafiya shugaba Buhari

Shugaban kasa Muhammadu Buhari ya amince da nadin mataimakin kwamishinan 'yan sanda, Aliyu Musa a matsayin babban jami'i mai kula da lafiyarsa. Mai magna da yawun shugaban, Garba Shehu  ne ya fitar da sanarwar hakkan a  shafinsa na Twiter…