Browsing Tag

najeriya

Gwamnatin  Najeriya ta zoke batun bude makarantu

Gwamnatin tarayya  ta bayyana cewa, daliban kasar wadanda suke ajin karshe na sakandire ba za su zana jarabawar WAEC ba, duba da yadda cutar Coronavirus ke cigaba ya yaduwa. Rahotunnin sun nuna cewa, ministan ilimi na kasar Malam Adamu…