Browsing Tag

najeriya

Coronavirus: Yanzu mutane 12 ne suka kamu a Najeriya

An samu sabbin mutane 4 da suka  kamu da coronavirus a jahar Lagos inji kwamishinan lafiya na jahar. Hakkan yasa masu cutar suka karu zuwa guda 12 a Najeriya. Kwamishinan lafiya na Legas Akin Abayomi ya bayyana wa 'yan jarida samun sabbin…

Coronavirus:An samu karin mutane 5 a Najeriya

An samu karin mutane 5 masu coronavirus a Najeriya in ji hukumar da ke kare yaduwar cututtuka ta kasar.   Hukumar yaki da yaduwar cutuka a Najeriya ce ta tabbatar da hakan a ranar Laraba 18 ga watan Maris 2020 a shafinta na Twitter.  …

Martanin yan majalisar da aka dakatar na jahar Kano

Me zaku ce gama da alamarin? Yan  majalisar dokokin na jahar Kano guda 5 da aka dakatar sun bayyana dakatarwar da aka yi musu a matsayin wasan yara da kuma yi wa doka karan tsaye. A ranar Litinin 16 ga watan Maris 2020 ne shugaban majalisar…