Browsing Tag

Oak

Wata Sabuwa Ta Taso Tsakanin APC Da PDP A Borno

An shiga wani sabon rikici tsakanin ‘yan jam’iyar APC mai mulki da kuma babban jam’iyar adawa PDP a jihar Borno kan mallakar wani gini da ake kira Premier Cinema a matsayin ofishin siyasa. Wannan gini dai ya dade a hannun jam’iyun siyasa…