Browsing Tag

oakthausa

Yusuf Buhari ya samu lafiya

Yusuf Buhari ya samu sauki garau har ya dawo gida daga asibiti bayan ya yi jinyar raunin da ya samu a hadarin da ya yi da babur. Uwargidan Shugaban Kasa, Aisha Muhammadu Buhari ce ta sanar da hakan a shafinta da sadar da zumunta na facebook…