Browsing Tag

Oaktv

Coronavirus: Dan Atiku ya kamu da cutar

Tsohon mataimakin shugaban kasar Najeriya, Atiku Abubakar ya ce dansa ya kamu da coronavirus. Atiku Abubakar, ya bayyana hakan ne a wani sako da ya wallafa a shafinsa na twiiter. Tsohon mataimakin shugaban kasar ya ce tuni aka kai dan nasa…

Coronavirus: Mutum daya ya mutu a Najeriya  

Hukumar da ke hana yaduwar cutuka ta Najeriya NCDC ta ce mutum daya daga cikin mutum 35 da suka kamu da cutar Coronavirus ya mutu. A shafinta na Twitter, hukumar ta ce mutumin mai shekara 67 ya koma Najeriya daga kasar Burtaniya. NCDC ta…