Browsing Tag

oaktv/hausa

An nada sabon kwamishinan yansanda a Kano

Babban sufetan Yansandan Najeriya, Mohammed Abubakar Adamu ya aika da sabbin kwamishinonin Yansanda zuwa wasu jahohin Najeriya guda 7 domin samar da ingantaccen tsaro a cikin jahohin da kewayensu. Jaridar Daily Nigerian ta ruwaito cewa…

APC ta gargadi masu neman EFCC ta binciki Tinubu

Kungiyar wayar da kan matasan ta jam’iyyar APC a Najeriya ta yi kira ga babbar jam’iyyar hamayya wato PDP da ta yi wa ya yanta gargadi kan su daina huro wuta ko zabani hakkan, wanda suke ikirarin cewa a binciki Asiwaju Bola Ahmed Tinubu.…