Browsing Tag

oaktvhausaa

Martanin Fasto Biodun kan zargin Fyade

Bisola Dakolo dai ta fito a wani bidiyo da ta yi hira da wani dan jarida, inda take sheda masa cewa Fasto Biodun ya yi mata fyade lokacin tana 'yar shekara 16. Ta kara da cewa ya yi mata fyaden ne fiye da sau daya, inda a karon farko faston…