Browsing Tag

Olusegun Obasanjo

Sayar da kamfanin NNPC waji bine –  Atiku

Dan takarar shugaban kasar Najeriya a karkashin jam’iyyar PDP Atiku Abubakar ya bayyana cewa idan ya zama shugaban kasar Najeriya to wajibine ya sayar da da kamfanin man fetur  na Najeriya wato NNPC. Atiku ya ce, ya taba yunkurin baiwa…

Zaben 2019: Obasanjo na goyon bayan Atiku

Tsohon shugaban kasa Olusegun Obasanjo ya bayana cewar wa tsohon mataimakin  shugaban kasa  kuman dan takarar shugaban kasa a karkashin jam’iyyar PDP Atiku Abubakar  zaiyi aiki fiye da shugaba Buhari. Obasanjo yace Atiku yana da kwarewa…

Atiku ya kai wa Obsanjo ziyara gidan shi

Tsohon mataimakin shugaban kasa, Alhaji Atiku Abubakar ya kaiwa  tsohon shugaban kasa Cif Olusegun Obasanjo ziyara  a gidan shi. Sai dai kuma Atiku da Obasanjo akwai  rashin jituwa a tsakanin su, tun a lokacin da  suka kamala mulki su a…

‘Asirin Fayose Ya Tonu’

Salam, Editan LEADERSHIP A YAU JUMA’A, ina so ka bani dama na bayyana irin nawa ra’ayin game da Fayose, Gwamnan Jihar Ekiti mai barin gado. Tun daga lokacin da jam’iyyar APC ta ci nasara a zaben da ya gudana, Gwamna Fayose sai ya shiga…