Browsing Tag

PDP

Abunda yasa aka soke zaben Dino da Smart Adeyemi

Hukumar zaben mai zaman kanta wato INEC, ta ce zaben Sanata da aka gudanar a Kogi ta Yamma na ranar Asabar 16 ga watan Nuwamba 2019 bai kammalu ba, kasancewar kuri'un da aka soke sunfi yawan wadanda ke kan gaba ya bada tazara. Smart Adeyemi…

Martanin Atiku kan hukuncin kotun koli

Dan takarar shugaban kasar Najeriya na jam'iyyar PDP a zaben 2019 Atiku Abubakar, ya kwatanta hukuncin da kotun koli ta yanke a ranar Laraba 30 ga watan Oktoba 2019 a matsayin  babban kalubalen da damokaradiyya ke fuskanta a kasar nan.…

Martanin PDP kan hukuncin da kotun koli ta yanke

Shugaban jam’iyyar PDP Uche Secondus, ya bayyana cewar, duk da cewa kotun koli ta yi watsi da karar da jam’iyyar da dan takararta na Shugaban kasa suka shigar akan nasarar Shugaban kasa Muhammadu Buhari, hukuncin karshe na zuwa daga Allah…