Browsing Tag

rikici

Kotu ta ki sauraren karar rikicin APC a Zamfara

Kotun daukaka kara ta dage sauraren shari'ar rikicin APC a Zamfara bayan bangaren da ya shigar da karar ya ce bai yadda da alkalan kotun ba. Bangaren Sanata Marafa ne ya daukaka kara a Sokoto domin kalubalantar hukuncin da kotun tarayya a…

Rikicin Yan shi’a da Sojoji ya dauki sabon salo

Bayan Rikici tsakanin Yan kungiyar  Shi'a da jami'an tsaron Najeriya ya  dauki wani sabon  salo mai ban tsoro, inda duk lokacin da suka yi arangama , sai  an kai ga anyi raunika, kisa ko kuma zabanin haka a tasakanin su. Disambar 2015 wani…

Yan shi’a sun kuma arangama da sojoji a Maraba

Sojoji  da yan Shi'a sun sake yin arangama  a unguwar Maraba da ke kusa da Abuja. Rikicin ya fara ne a lokacin da 'yan Shi'ar suke wani tattaki daga cikin jahar Nasarawa zuwa cikin birnin na Abuja, a cewar rahotannin. Wasu da suka gane ma…

Dakar ta baci na cigaba da aiki a Kaduna

Gwamnatin jihar Kaduna ta sanya dokar hana fita ta daga safe zuwa dare wato tsawon sa'a 24 a cikin garin Kaduna da kewaye  a jiya 21 ga watan Oktoba 2018, sakamakon rikicin daya barke a jahar ta Kadunan. Gwamnan jahar Mallam Nasir Ahmad…