Browsing Tag

shugaba Buhari

Shugaba Buhari ya sauka a Jahar Borno

Shugaban kasar Najeriya  Muhammadu buhari ya sauka birnin Maiduguri, dan kaddamar da yakin neman zaban sa  kafin ya garzaya zuwa  Yobe. Gwamnan Jahar Borno Kashim Shettima, ya jagoranci mayan yan siyasa jahar na ma na waso jahohin tare da…

Bazanyi muharawara Buhari bai zo ba _ Atiku

Dan takarar shugaba kasara Najeriya karkashin jam'iyyar PDP Atiku Abubakar ya bayyana cewa lallai yaji babu dadi rashin halattar shugaba muhamadu buhari gurin muhawar.Atiku ya bayyanawa manema labarai cewa bazai muhawara da Wanda bashida…