Browsing Tag

Siyasa

Bayyanan kwakwaso kan zaben Jahar Kano

Tsohon gwamnan jihar Kano Rabiu Musa Kwankwaso ya ce zaben gwamna da za a kammala a jihar Kano zai tabbatar ko kuma rushe darajar gwamnati da hukumar zabe ma zaman kanta ta kasar Najeriya wato INEC.  Jahar Kano na daga cikin jahohi biyar da…

APC tayi watsi da matakin INEC kan zaben Bauchi

Jam'iyyar APC mai mulki a Najeriya ta bayyana matakin da hukumar INEC ta dauka kan sakamakon zabuka jihohin Bauchi da Ribas a zaman wanda ya saba wa doka. Cikin wata sanarwa da ta fitar, jam'iyyar ta ce ta yi fatali da amincewar da hukumar…

Kotu ta ki sauraren karar rikicin APC a Zamfara

Kotun daukaka kara ta dage sauraren shari'ar rikicin APC a Zamfara bayan bangaren da ya shigar da karar ya ce bai yadda da alkalan kotun ba. Bangaren Sanata Marafa ne ya daukaka kara a Sokoto domin kalubalantar hukuncin da kotun tarayya a…

INEC Ta Yi Watsi Da Zargin Cin Hanci A Zamfara

Hukumar zabe ta kasa mai zaman kanta, INEC, a Jahar Zamfara ta shawarci fusatattun ‘yan siyasan da suke zargin jami’an hukumar da karban cin hanci a Jahar ta Zamfara, da su garzaya kotun sauraron kararrakin zabe. Shugaban sashen wayar da…